<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Jeremiah Eames Rankin, William Gould Tomer</author>
<lyrics>[V1]
 1) Ubangijinmu ya raka ka,
 Ikon Allah ya ƃoye ka,
 Hannunsa ya taimake ka,
 Har ya sake tara mu da kai.

[V2]
 KORUS
 Har ya tara mu, ko a duniyan nan,
 Ko a cikin Sama ne,
 Har ya tara mu, har ya tara mu,
 Ubangijinmu ya raka ka.

[V3]
 2) Ubangijinmu ya raka ka.
 Ko jaraba ta dame ka,
 Ubangiji ya cece ka,
 Har ya sake tara mu da kai.
 Korus

[V4]
 3) Ubangijinmu ya raka ka.
 Ko wahala ta same ka,
 Ubangiji ya fisshe ka,
 Har ya sake tara mu da kai.
 Korus

[V5]
 4) Ubangijinmu ya raka ka.
 Ikonsa ya agaje ka,
 Ƙaunarsa ta kewaye ka,
 Har ya sake tara mu da kai.
 Korus</lyrics>
<title>Ubangijinmu Ya Raka Ka LW333</title>
<hymn_number>333</hymn_number>
</song>